Bangaren kasa da kasa; Mujllar Der Eshpikel ta kasar jamus ta habarta cewa, wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin kasar sun gabatar da wata bukata a gaban majalisar dokokin domin yin bahasi kanta, inda suke neman da a cafke wani malamain wahabiyawa mai tsattsauran ra'ayi na kasar Saudiyya da ke tsananin gaba da mazhabar shi'a, domin gurfanar da shi gaban kuliya tare da hukunta shi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga gidan talabijin din rasid na kasar Saudiyya cewa; Mujllar Der Eshpikel ta kasar jamus ta habarta cewa, wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin kasar sun gabatar da wata bukata a gaban majalisar dokokin domin yin bahasi kanta, inda suke neman da a cafke wani malamain wahabiyawa mai tsattsauran ra'ayi na kasar Saudiyya da ke tsananin gaba da mazhabar shi'a, domin gurfanar da shi gaban kuliya tare da hukunta shi. Bayanin ya ci gaba da cewa 'yan majalisar sun kudiri aniyar gurfanar da Abdullah bin jibrin a gaban kuliya ne saboda fatawowin day a ke bayarwa da ke kara kawo ayyukan ta'addanci a duniya.
418350