Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; cibiyar da ke kula da bugawa da kuma yada Kur'ani tana nan kan buga wani Kur'ani mai girma domin rarraba su ga musulmi a fadin duniya.Babayi masani a wannan cibiya a wata tattaunawa ce da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ya bayyana cewa; hukumar da ke kula da harkokin addini a kasar Labanon net a dauki nauyin bugawa da kuma rarraba wadannan kofi na Kur'ani mai girma.
418285