Bangaren kasa da kasa: Taron kasa da kasa karo na tara kan Binciken Tushen Adabiyat a duniyar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga jaridar Hadaddiyar dolar larabawa albayan cewa a wannan taro na kasa da kasa da ke karkashin jagorancin Sultan bin Muhammad Alkasimi mamba a komitin kwararru da kuma halartar Abdukudus abu Salih shugaban hadin kan kungiyoyin adabi na duniya za a gudanar kuma a dabra da haka masana da malumman jami'a darin ne za su halarci wannan taro da kuma masdana adabi da mawaka da sauransu.
419488