Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga jaridar Bahrain ta Alwakt cewa;Abdullah Almatu'u mataimakin ministan ilimi na kasar Bahrain ne ya bayyana cewa; wannan gasar za ta hada yan takara dari da arba'in da daya day a hada mata da maza yan makaratan firamirai da sakandare.Ya kara da cewa; wannan gasaran shirya tan e da zummar kara inganta sha'anin ilimi da kusanci tsakanin yan makaranta.
419682