IQNA

An Bude Wani Filin Karawa Juna Ilimi Na Malumman Masallatai A Saudiya

Bangaren kasa da kasa:Jami'ar Jazan a kasar Saudiya ta shirya taron karawa juna ilimi na musamman ga malumman masallatai a kasar Saudiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar Saudi Gazette ta watsa rahoton cewa : Muhammad bin Ali Al Hayazi'I shugaban jami'ar da ta shirya wannan taro ya bayyana cewa; burin gudanar da wannan taro shi ne kara wa juna ilimi da sanin makamar aiki da kuma uwa uba kusanci tsakanin cibiyoyi da hukumomi manya na ilimi da kuma masu yin hudubobi a jami'a.

419711