Bangaren siyasa da zamantakewa; Ayatullahi Abdul Amiri Kablan mataimakin shugaban komitin koli nay an shi'ar kasar Labanon a cikin wani jawabi ne day a gabatar ya bayyana haka.
Cibiyar da ke kuloa da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoto daga kasar Labanon cewa; Ayatullahi Kablan ya bayyana cewa: haifuwar Fatimatul Zahra (AS) wata babban alheri da albarka ce kuma abubuwa ne masu kima da daraja ga matan duniya day a zama wajibi mata musulmi sun yi koyi da hakan .Har ila yau ya kara da cewa a yau wannan it ace hanya da ta ragewa mata da kuma tafi dacewa da rayuwarsu na su yi koyi da koyarwar Fatima (AS).
421032