IQNA

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Yana Taimakawa Wajen Fadakar Da Musulmi A Duniya

16:01 - June 17, 2009
Lambar Labari: 1791912
Bangaren siyasa:babban sakataren hukumar da ke kula da kara kusanci a tsakanin musulmi ya bayyana cewa: Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Yana Taimakawa Wajen Fadakar Da Musulmi A Duniya.
Ayatullahi Muhammad Ali Taskhiri babban sakataren hukumar kara kusanci tsakanin musulmin duniya a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna yayi bayani kan yadda jagoran juyin juya halin musulunci a Iran yana taka rawar gani wajen fadakar da musulmin duniya kan abubuwa da bangarori daban daban na rayuwa da siyasa da kuma sha'anin tattalin arziki.

420599

captcha