IQNA

Shugabannin Larabawa Ya Dace Su Dauki Mataki Na Bai Daya Na Tunkarar Natanyaho

14:57 - June 18, 2009
Lambar Labari: 1792103
Bangaren siyasa da zamantakewa;Muhammad Rashid Kabani muftin kasar Labanon a jiya ne ya jaddada shugabannin Larabawa su dauki matakin tunkarar firaministan Haramtacciyar kasar Isra'ila.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa daga kasar labanon rahoton cewa: muftin kasar labanon dangane da maganganun firaministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Natanyaho cewa; babu abin day a ragewa shugabannin larabawa face hada kai da fuskantar makiyansu da a kullum ke kokarin danne yan uwansu larabawa a daidai lokaci guda suke ci gaba da yin tagumi da zaman kasha wando ba tare da sun dauki matakin day a dace ba. Har ila yau ya ragewa shugabannin larabawa da al'ummominsu daukan mataki ko ci gaba da watsi da yan uwansu.

421597
captcha