Daga kasar Turkiya ce cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa;ta nakalto daga majiyar labarai ta Kudus Press cewa wannan taro na kwanaki biyu zai samu halartar masana da kwararru dubu daya da kuma masu rajjin kare hakkin dan adam daga kasashe daban daban na larabawa,musulmi da turai da aka bawa taron taken tare mu hade wajen sake gina Gaza.
421487