Littafin da Muhsin Hijri ya rubuta mai sunan Hasken Waccen Tauraro da ke bayani kan haifuwar Fiyayyen Halitta (SWA) an fassara shi a cikin harshen Kazakistan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; wannan littafi day a samu karbuwar matasa da dukan bangarori na al'umma a Iran ya sa wanda ya fassara ya yi wannan tunani na fassara littafin a cikin harshen Kazakistan da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran ya dauki dawainiyar fassara wannan littafi da kuma rarrabawa ga al'ummar wannan kasa.
421513