Bangaren ilimi da bincike:bayyana fitirar dan adam,aiki da hankalin dan adam,bayyana ni'imomin da Allah ya bawa dan adam,bayyana ayoyin Allah da tattaunawa kan dalilan aiko da annabawa da manzonni suna daga cikin hanyoyin yada musulunci.
Wasu daga cikin masana da bincike na yammaci da kiristoci sun gudanar da bincike da suka samu yakini cewa salon mazhaba shi ne ya fi bangaren atifa da na hankali saurin yada bukatu da suka shafi addini kuma imini da hanyoyi na mazhabobi na warware matsaloli da dama da suka shafi rayuwar da zamantakewa al'umma.
421752