Bangaren siyasa da zamantakewa; Allah Fadllul Muhammad Hasan Fadlullah marji'in yan shia a kasar Labanon a cikin wani jawabi ne day a gabatar ya bukaci kare hadin kai da hadin kai a cikin gida wajen fuskantar matsalar tattalin arziki da duniya ke fuskanta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce Ikna ta watsa rahoton cewa a cikin wani jawabi da wannan mashahurin malami kuma marji'in yan shi'a a kasar Lbanon Allama Fadllul Muhammad Hasan Fadlullah ya bayyana cewa: Allah Fadllul Muhammad Hasan Fadlullah marji'in yan shia a kasar Labanon a cikin wani jawabi ne day a gabatar ya bukaci kare hadin kai da hadin kai a cikin gida wajen fuskantar matsalar tattalin arziki da duniya ke fuskanta.
421520