IQNA

An Gudanar Da ZamaN Dubi Kan Fassarar Kur'ani Da Kur'ani A Saudiya

15:34 - June 20, 2009
Lambar Labari: 1792681
Bangaren kasa da kasa:An gudanar da taro kan bincike kan dubi kan yadda ake fassara kur'ani da kur'ani kuma taron an gudanar da shi ne a kasar Saudiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Rasid ta watsa rahoton cewa: Sheikh Ibrahim Almilad a lokacin wannan zama ya bayyana cewa: bayyana dalilai da hanyar sabkar kur'ani na daya daga cikin misali a dabi'ance daga cikin hanyoyin fassara kur'ani da kur'ani.Ya kara da cewa; hanyoyin fassara kur'ani suna da yawan kuma matukar muka yi aiki zamu samu dacewa da isar da sako.

422226
captcha