Bayan ta nakalto daga Cihan cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a lokacin bukin fara zangon karatun kur'ani a garin Kurkutli ne ya gabatar da wannan bayani mai gamsarwa da cewa; idan dan adam zai iya fahimtar Kur'ani fahimta ta hakika dab a za a taba ganin ya aikata sabo ko zalumci da leifuka a doran kasa ba .Kur'ani littafi ne day a kumshi shiriya da sa'ada gad an adam.
422256