Bangaren kasa da kasa; Za agudanar da gasar kur'ani ta kasa baki daya a kasar Bahrain, da hakan ya hada da bangaren tajwidi da kuma kira'a, wanda za a gudanar a birnin Manama fadar mulkin kasar ta Bahrain.
Kamfanin dillancin labaran ikna ya nakalto daga jaridar Alkhalij cewa; Za agudanar da gasar kur'ani ta kasa baki daya a kasar Bahrain, da hakan ya hada da bangaren tajwidi da kuma kira'a, wanda za a gudanar a birnin Manama fadar mulkin kasar ta Bahrain. Kwamitin wanda ya hada kungiyoyi da cibiyoyin addinin musulmunci sama da 40 daga sassa daban-daban na kasashen duniya, zai yi dubi ne a zaman nasa na birnin Tripoli kan muhimman batutuwa da suke ci ma al'ummar musulmi tuwo a kwarya a cikin wannan zamani, da hakan ya hada da cin zarafin da ake yi wa musulmi da mabiya addinin musulunci a wasu kasashe na yammacin turai, tare da daukar matakan da suka dace da nufin kawo karshen hakan.
422509