Bangaren da ke kula da kur'ani" an fara koyar da akida da hukumce-hukumcen musulunci gami da tarihin musulunci da ilimin kur'ani da ka'idodi da salon yada addini a kasar Zimbabwe kuma na tsawon makonni biyu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: a wannan zangon karatu da ofishin da ke kula da yada al'adu Iran a birnin Harara za a maida hankali da himma kan bukatun musulmi da yadda za a ciyar da al'ummar wannan kasa ta fuskar ilimi da sanin kur'ani a kasar.
422423