Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; jaridar Katari mai suna alshark da ta halarci bukin girmmama wadannan mata ta shaida mata cewa; a wannana guri an girma mata da suka hardace kur'ani ko wani bangare nasa a gasar da aka gudanar a wannan shekara.
423048