Daga Jodan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Majid Alkadat babban darekta da ke kula da harkokin addini musulunci a lardin Kark na kasar Jodan ya fito fili ya bayyana yadda matasa da samari ke ci gaba da rubuta sunayensu a wannan cibiyar da ke kula da duk wani abu day a shafi hardar kur'ani da hakan ke kara tabbatar da yadda matasa ke rungumar karatun kur'ani a wannan kasa.
421934