IQNA

17:25 - June 22, 2009
Lambar Labari: 1793646

Bincike Kan Aiki Tare Tsakanin Jodan Da Muassisoshin Kur'ani A Kazakistan

Bangaren harkokin kur'ani: aiki tare tsakanin kungiyoyin kasashen biyu shi ne abin da ake bincike akansa da yadda za a cimma wannan buri.

Cibiyar da ke kula da duk wani abu day a shafi kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar Jodan bayan ta nakalto daga jaridar Aldastur ta watsa rahoton cewa: Marwan Alfa'uri babban sakataren hadin guiwar kungiyoyin addini a wannan kjasa sun tattauna da Muhammad Amin Karman Ali shugaban muassishin kur'ani a kasar Kazakistan kan hanyoyin da za su inganta dangantaka a tsakaninsu a wannan bangare na koyar da kur'ani.

422823

captcha