IQNA

17:25 - June 22, 2009
Lambar Labari: 1793647

Ta Yaya za Mu Yi Aiki Da Kur'ani Taken Taron Kasar Aljeriya Ke Nan

Bangaren kasa da kasa: A Fadin kasar Aljeriya ana gudanar da taro kan yadda za mu yi aiki da Kur'ani .

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga jaridar Aljeriya ta watsa rahoton cewa: Zawayi Said ne ya bude wannan taro daga cikin wadanda suka halarci wannan taro akwai shugaban da ke kula da harkokin addini a ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a wannan kasa da kuma malumman jami'o'I a wannan kasa.

423082


captcha