IQNA

An Girmama Alkalan Baje Kolin Fin Na Kasa Da Kasa A Italiya

Bangaren fasaha;komitin alkalai a kasuwar baje kolin fina-finai na kasa da kasa a Italiya an girmama masu kan fin din Tairomina.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta watsa rahoton cewa; bangaren hulda da jama'a a hukumar da ke kula da shirya finafinai bayan tamtamcewa da yi dogon binike da hakan ya basu nasarar samun wannan babbar kauta.

423752