Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani : an sa hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare a tsakanin mu'assisoshin kur'ani na kasashen Albaniya da Kosovo.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; a cikin ziyarar kwanaki bakwai da Salihu shugaban mu'assisar Kur'ani a Kosovo ya kai wa mu'assisar kur'ani a kasar Albani sun sa hannu a yarjejeniyar fahimtar juna da aiki tare kafada da kafada a kokarinsu na kara binkasa wannan manufa ta bai daya da ta kumshi ilimi da koyar da Alkur'ani mai girma.
423776