Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Jodan ta watsa rahoton cewa; shugaban da ke kula da harkokin addini a lardin Zarkaa na kasa ta Jodan ya yi nuni da yadda matasa masu yawa da wannan shi ne irinsa na farko da aka samu dalibai dubu ashirin da suka rubuta sunansu a wannan cibiya ta koyar da karatun kur'ani mai girma.Ya kara da cewa hakan na nuni da yadda matasa ke kara kusanci da kur'ani da koyarwa ta kur'ani.
421931