Bangaren siyasa da zamantakewa: kotun galgajiya ta Oman ce ta fitar da sabon hukumci kan Islam Samhan mawakin nan dan kasar Jodan day a muzanta musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Jodan ne ta nakalto daga majiyar labarai ta Aljazira ta bada labarin cewa: sabon hukumcin kotun Oman ta yankewa wannan mawaki shekara daya a gidan yari da kuma biyar diyar dola dubu goma sha biyar.
423676