IQNA

An Kawo Karshen Hardar Kur'ani Na Riyahain Ga Yar A Saudiya

13:35 - June 24, 2009
Lambar Labari: 1794475
Bangaren kasa da kasa; an kawo karshen gasar hardar kur'ani ta yara ta Amir Sultan a kasar Saudiya.
A birnin Riyad babban birnin kasar Saudiya ne a ka kawo karshen gasar hardar karatun kur'ani na mata da yara na amir Sultani kamar yadda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta nakalto daga jaridar Saudiya a lokacin da take tattaunawa da babban sakataren shirya wannan gasa Amir Sultani yana jinjinawa mahardata kur'ani da suka halarci wannan gasa da yada suka nuna lakanta da kwarewa a lokacin gudanar da wannan gasa.

424137

captcha