IQNA

An Fara Bincike Kan Yadda Za A Yi Wa Massallacin Khalid Bin Walid A Suriya Kwaskwarima

Bangaren siyasa da zamantakewa: An Fara Bincike Kan Yadda Za A Yi Wa Massallacin Khalid Bin Walid A Suriya Kwaskwarima.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kasar Suriya ta watsa labarin bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnatin wannan kasa Sana cewa; tuni aka shiga gadangadan kan abubuwa da suka shafi shirin yi wa masallacin Khalid bin Walid gyara da sake fito da fuskarsa a fili. Har ila yau an bayyana cewa tuni aka kammala yaye saman ginin. Kafin a shiga cikin aiki.

424363