IQNA

An Watsa Littafin Daular Usmaniya Da Tarihin Al'umma A Cikin Harshen Albaniya

Bangaren kasa da kasa; an fassara littafin daular usmaniya da tarihin al'umma da wayewarsu a cikin harshen Albaniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga shugaban cibiyar bincike da nazari a cikin Tarihi da al'adu gami da fasaha Halit Eren ta watsa rahoton cewa: an gudanar da bukin wallafawa da kammala wannan aiki na tarihi da ci gaban ilimi karkashin sa idon kungiyar hadin kan kasashen musulmi .

424690