IQNA

An Kai Matakin Karshe A Gasar Kur'ani Mai Girma A Bahrain

13:47 - June 25, 2009
Lambar Labari: 1794816
Bangaren kasa da kasa; an kai matakin karshe na gasar kur'ani mai girma da tafsiri a kasar Bahrain .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga jaridar Alwakat da ake bugawa a kasar Koweit ta watsa rahoton cewa: wannan gasar da aka gudanar da ita a garin Manama musamam a cibiyar musulunci ta Ahmad Alfatih ofishin da ke kula da harkokin addini a ma'aikatarn da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ya dauki nauyin gudanarwa. A matakin karshe mahardata kur'ani tamanin da biyar ne suka fafata da juna a kafin isa ga wannan matsayi.

424667
captcha