Daga Jodan ne Cibiyar da ke kula da harkokin a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: mahalarta hardar kur'ani a wannan zangon karatu bayan hardar kur'ani mai girma za a koyar da su hukumce hukumce da ayoyinsu da kuma tafsirin kur'ani da fikihu da hadisan manzon da sunnarsa da kuma tarihin musulunci.
422887