IQNA

Fara Bazarar Karatu A Mu'assisar Kur'ani A Albaniya

13:46 - June 25, 2009
Lambar Labari: 1794820
Bangaren harkokin kur'ani: a daidai lokacin fara hutun karshen shekarar karatu za a fara sabon zangon karatu.
Daga yankin Balkan ne cibiyar da ke kula da harkokin a Iran Ikna cewa: mu'assisar kur'ani a kasar Albaniya ta fara bada karatu da hardar kur'ani da duk wani abu da ya shafi addini da kur'ani a wannan kasa domin bawa matasa da mabuka damar hardar kur'ani da samun ilimi na addini da masaniya kan tarihin musulunci da hadisan manzon Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa tsarkaka.

424757
captcha