Bangaren kasa da kasa;Wani bangare nay an jami'a da malumman jami'a ta Naraska za a bas u horo na tsawon makonni biyu a jami'ar Salcuk a garin Kuniya na kasar Turkiya kan al'adun musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikan ce ta nakalto daga Cihan ta watsa rahoton cewa wannan shiri net a kara dongon dangantaka da ta shafi al'adu da masanyar al'adu a tsakanin yan jami'a da jami'o'in kasashen biyu kuma wannan wata babbar dam ace da garabasa ga al'ummomin kasashen musammam yan jami'a na Amerika da Turkiya.
425486