Bangaren kasa da kasa; ana gudanar da bukin raya daren Raga'ib a kasar Turkiya a masallacin Fatih da ke birnin Istambul.
Cibbiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; bayan ta nakalto daga Habar ta bakwai ta watsa rahoton cewa: za a gudanar da bukin raya daren Raga'ib na addini a wannan birnin na istambul birnin na biyu mafi girma a kasar Turkiya kuma za a gudanar da manyan masallatai na birnin musamman masallatan Sultan Ahmad da masallacin Fatih.
425513