Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta gwamnati kasar Koweiti Kuna ta watsa rahoton cewa; wannan zama da hukumar da ke kula da harkokin addinin musulunci ta dauki dawainiyar gudanarwa zai maida hankali kan ilimi da harkokin da suka shafi al'adun musulunci karkashin Inesko day a shafi; bincike kan matsayin Kur'ani da Sunnar Manzon Allah (SWA) a tsakanin musulmi da kuma hanyoyin fahimtar su da koyar da kur'ani da Sunnan Manzon Allah (SWA) a birnin Rabat na kasar Marokko.
425491