Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga majiyar labarai ta Ta'alim Almisri cewa komitin koli na jami'ar Azhar a marecenb jiya ne a wani zama na musamman da komitin ya gudanar a jami'ar Azhar ya amince ya canjawa karamar jami'ar koyar da harshen larabci a lardin Dakhaliya na Masar ta koma jami'ar koyar da Kur'ani ga mata.
425545