Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta gwamnatin Hadaddiyar daular larabawa Wam ta watsa rahoton cewa; Ibrahim Muhammad Bumalha shugaban komitin shirya wannan gasa ta hardar kur'ani ta kasa da kasa mai suna kautar birnin Dubai ya bayyana cewa; an kammala shiri da tuntubar juna a tsakanin masu shirya wannan gasar day a hada bangaren kula da hulda da jama'a da bangaren kudi da shirye shirye da kuma bangaren komitin harda da suka bayyana komai ya kammala kuma shirya yana tafiya daidai da yadda ake so.
425528