Bangaren kasa da kasa; Bnagaren kula da harkokin bincike kan ilmomin addini a jami'ar elazig ta kasar Turkiya da zai mayar da hanakali kan bincike dangane da ilmomi da al'adu na addinin musulunci, wanda hakan ko shakka babu zai taimaka ma masu gudanar da bincike a kasar a wannan fage.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran CIHAN cewa; Bnagaren kula da harkokin bincike kan ilmomin addini a jami'ar elazig ta kasar Turkiya da zai mayar da hanakali kan bincike dangane da ilmomi da al'adu na addinin musulunci, wanda hakan ko shakka babu zai taimaka ma masu gudanar da bincike a kasar a wannan fage. Bayanin ya ci gaba da cewa bude wannan sashe na tattare da muhimmanci ga masu gudanar da bincike na cikin gida da ma masu zuwa jami'ar Turkiya domin gudanar da bincike kan addinin musulunci da tarihinsa. Shugaban cibiyar ya kara da cewa za su taimaka da dukkanin abin da suke da shi domin karfafa wannan sashe.
425873