IQNA

Kasuwar Baje Kolin Littafai Kan Mahdawiya Ta Biyu A Iraki

Bangaren kasa da kasa; kasuwar baje koli ta biyu a Iraki kan littafan da suka yi bayani kan Imam Mahdi (AJ).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: majiyar labarai ta Nasiya a Iraki ta shaida mata cewa: shugaban dakin littafai na Nasariya ya bayyana mata fara wata kasuwar baje kolin littafai ta kwanaki biyu da suka shafi littafai da makaloli da suka yi bayani da Magana kan Imam Mahdi (AJ) .

425810