Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Rusiyal Yaum ta watsarahoton cewa; Rastam MiniKhanuf fitraministan Tataristan a jiya a wata ganawa day a yi da shugaban gudanar da tarurruka na kasa da kasa da ayyukan da suka shafi tattalin arziki a musulunci a garin Kazan babban birnin Tataristanb ya bada wannan labari.
425785