Bangaren siyasa da zamantakewa;Salo da matakin koyarwa irin na musulunci an fara aiki da shi a kasar Indonosiya da kungiyar hadin kan musulmi ta dauki nauyin wannan aiki.
Daga kudu masu gabacin Asiya ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta kungiyar hadin kan kasashen musulmi OCI sun bada labarin tabbacin sa hannu a kan wata yarjejeniya da kungiyar ta yi da gwamnatin kasar Indonosiya na fara aiki da shirye-shirye da suka shafi koyarwa irin ta musulunci a kasar.
425952