Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga kudu masu gabacin Asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Saudiya Was ta watsa rahoton cewa: ma'aikatar harkokin wajen amerika ta fitar da wani bayani da a cikinsa ta sanar da cewa; Hilary Clinton sakatariyar harkokin wajen Amerika tana nada Pandith a matsayin wakiliyar kasar Amerika a kasashen musulmi kuma a daura mata nauyin kara kusanci a aikace tsakanin siyasar shugaban Amerika Barack Obama da hulda da musulmi da hukumomi na musulmi a fadib duniyar musulmi.
426021