IQNA

An Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Raya Ruhin Salla A Turkiya

16:57 - June 30, 2009
Lambar Labari: 1796979
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zaman taro birnin Sari kamish na kasar Turkiya dangane da yara ruhin salla, wanda cibiyar kula da harkokin matasa ta kasar ta shirya gudanarwa, tare da hadin gwiwa da kungiyar matasa ta Anatoli da ke kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran tauhidkhabar cewa; An gudanar da wani zaman taro birnin Sari kamish na kasar Turkiya dangane da yara ruhin salla, wanda cibiyar kula da harkokin matasa ta kasar ta shirya gudanarwa, tare da hadin gwiwa da kungiyar matasa ta Anatoli da ke kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa taron wanda ya kwashe tsawon kwanaki uku jere ana gudanar da shi, ya yi dubi kan irin rawar da wannan kwamiti ke takawa ta fuskacin yada al'adu da kuma manufofin addinin musulunci musamman ma a kasashen da ba na musulmi, da suka hada da kasashen yammacin turai. Mahalartar taron sun yi dubi dangane da hanyoyin da ya kamata a bi wajen karfafa wannan kwamiti, tare da fadada ayyukansa a ko'ina cikin fadin duniya.

427028




captcha