Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Zambiya ya dauki dawainiyar ilimantarwa da koyar da yara yan makarantar sakandare ilimin addinin musulunci ta hanyar luga da Istilahin da addini yake amfani da su .Wannan dai wata babbar dam ace ga yara na su tashi da ilimin addinin musulunci a wannan kasa.
427197