IQNA

An Baje Kolin Abubuwan Musulunci Da Suka Yi Tasiri Na Adlus A Madrid

16:55 - June 30, 2009
Lambar Labari: 1797006
Bangaren manema lbarai; cibiyar da ke kula da abubuwan tarihi da al'adu a Spain ce ta baje kolin wannan kayayyaki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Kheima cewa: a wannan kasuwar baje kolin a birnin Madrid fadar mulkin kasar Spain za a nuna abubuwan tarihi na musulunci da aka yi amfani da su a lokacin daular Adlus da musulmi suka kutsa .

426996

captcha