IQNA

Rabi Daga cikin Musulman Kasar Indiya Sun Bar Kasar Bayan Nasarar Jam'iyar yan mazan jiya

Banagaren kasa da kasa: kimanin rabi daga cikin musulman kasar Indiya sun bar kasar tun daga lokacain da jam'iyar mabiya adddinin Hindo ta ci nasara a zaben yan majalisar dokokin kasar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ce tajoyo daga majiyar labarai ta NRC.nl cewa wani bincike da suka gudanar a kasar na nuni da cewa; kimanin rabi daga cikin musulman kasar Indiya sun bar kasar tun daga lokacain da jam'iyar mabiya adddinin Hindo ta ci nasara a zaben yan majalisar dokokin kasar.

427536