IQNA

Za A Gina Masallacin Humriya A Kasar Filipine

Bangaren siyasa da zamantakewa; za a gina masallacin Humriya a kasar Filipine da kuma Hadaddiyar daular larabawa ta dauki dawainiyar gudanarwa.
Daga yankin kudu maso gabacin asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Hadaddiyar daular larabawa Wam ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wannan masallaci da za a gina yanada fadin mita 50 kuma zai dauki yawan masallata masu yawan gasket kuma tsawon lokacin da za a kwashe wajen gina wannan masallaci watanni goma sha takwas ne.

428307