Bangaren al'adu da fasaha: shugaban da ke kula da gasar baje kolin rubutu a Rasa ya gayyaci Iran da ta halarci wannan baje koli.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Isayuwa mai kula da shirya kasuwar baje koli ta kasa da kasa kan salo da iya rubutu a kasar ya gayyaci Iran da ta tura wakilanta a gurin wannan kasuwar beje kolin nuna iya rubutu da salonsa a kasar ta Rasha.
428274