IQNA

Larijani Ya Kai Ziyara A Dakin Kayan Tarihin Musulunci A Qatar

23:51 - July 07, 2009
Lambar Labari: 1799301
Bangaren siyasa; Shugaban majalisar shawar musulunci ta kasar Iran Ali Larijani ya kai wata ziyara a kasar katar inda ya kai wata ziyzrar rangadi a wani makeken dakin kayan tarihin musulunci da ke kasar, kuma yana ci gaba da gudanar da ziyarar tasa.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labarai na khane millat cewa; Shugaban majalisar shawar musulunci ta kasar Iran Ali Larijani ya kai wata ziyara a kasar katar inda ya kai wata ziyzrar rangadi a wani makeken dakin kayan tarihin musulunci da ke kasar, kuma yana ci gaba da gudanar da ziyarar tasa. Bayanin ya ci gaba d ace Dr Ali Larijani tare da jakadan kasar Iran sun kai ziyara a wasu wuraren tarihi na kasar Qatar, inda bangarorin kasashen biyu suka bayar da kyututuka ga juna, daga cikin kyautukan da tawagar Iran ta bai wa Qatar har da dardumar farisa.

430293



captcha