IQNA

An Gudanar Da Tarukan Zagayowar Ranar Wafatin Sayyid Zainab (SA) A Karbala

23:27 - July 10, 2009
Lambar Labari: 1799717
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da taruka dangane da zagayowar ranar wafatin sayyida Zainab SA a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki, wanda aka gudanar a hubbaren Imam Hussain AS da ke birnin mai alfarma.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Brana cewa; An gudanar da taruka dangane da zagayowar ranar wafatin sayyida Zainab SA a birnin Karbala mai alfarma da ke kasar Iraki, wanda aka gudanar a hubbaren Imam Hussain AS da ke birnin mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa taron ya samu halartar masoya gidan manzon allah na birnin Karbala mai alfarma, da ma wasu dubban mabiya mazhabar shi'a na kasar Iraki da suka kawo ziyzrz a birnin domin gudanar da ayyukan ziyara a hubbaren Imam Hussain AS da ke birnin. An gabatar da jawabai dangane da gagarumar gudunmwar da sayyid Zainab ta bayar wajen daukaka addinin Allah SAW.

431042






captcha