Bangaren kasa da kasa; Za A gudanar da wani shiri na bayar da horo kan nazarin ilmomin addinin musulunci wanda ya kebanci matasa 'yan makarantun gaba da piramare, wanda za a fara gudanar a cikin makonni masu zuwa a birnin Doha na kasar Qatar, shirin zai kwashe tsawon watanni biyu ana gudanar da shi.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Peninsula cewa; Za A gudanar da wani shiri na bayar da horo kan nazarin ilmomin addinin musulunci wanda ya kebanci matasa 'yan makarantun gaba da piramare, wanda za a fara gudanar a cikin makonni masu zuwa a birnin Doha na kasar Qatar, shirin zai kwashe tsawon watanni biyu ana gudanar da shi. Bayanin ya ci gaba da cewa a wurin gudanar da wannan baje koli an kawo kayyaki da suke nuna tarihin masallacin Qods mai alfarma, da kuma yadda yahudawan sahyuniya suka shiga cikin yankunan palastinawa tare da mamaye su, da kuma kwace harkokin birnin daga al'ummar muslmi, inda hakan ke nuni da cewa yahudawan sahyuniya na shirin mayar da birnin Qods mallakinsu su kadai.
431815