Bangaren kasa da kasa; Duniyar musulmi na bukatar yin aiki da dabi'un kur'ani a aikace, haka nan kuma duniyar musulmi na bukatar irin rawar da mahardata kur'ani da kuma makaranta suke takawa wajen jawo hankulan matasa zuwa ga koyarwar kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga shafin internet sahwa net cewa; Duniyar musulmi na bukatar yin aiki da dabi'un kur'ani a aikace, haka nan kuma duniyar musulmi na bukatar irin rawar da mahardata kur'ani da kuma makaranta suke takawa wajen jawo hankulan matasa zuwa ga koyarwar kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa shugabannin jami'oin Otaco da kuma Victoria na kasar ne suka bullo da wannan shiri, wanda zai taimaka ma dalibansu da ke gudanar da bincike kan addinin musulunci su samu madora, musamman ma dangane da abin da ya shafi bangaren siyasar addinin musulunci da kuma bangaren al'adu da zamantakewa da kuma mazhaba.
431917